ASAF Zinder | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Nijar |
Association Sportive des Amis de la Fada de Zinder ko kuma kawai ASAF Zinder ƙungiya ce ta ƙwallon kafa ta Najeriya da ke zaune a Zinder, wani gari kimanin awanni 14 a gabashin babban birnin Niamey . Ƙungiyar ta fafata a gasar Firimiya ta Nijar a baya.