A Mile in My Shoes (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2016 |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Moroko |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 110 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Said Khallaf (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Said Khallaf (en) |
'yan wasa | |
Reda El Alaoui (en) | |
Tarihi | |
Nominations
| |
External links | |
A Mile in My Shoes fim ne na wasan kwaikwayo na shekarar 2016 na Morocco wanda Said Khallaf ya bada Umarni. An zaɓi shi daga Morocon don shiga gasar lashe kyautar Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje a lambar yabo ta 89th Academy amma ba a zaɓi shi ba.[1][2]