A Thousand Months | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2003 |
Asalin suna | Mille mois |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Moroko da Faransa |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Faouzi Bensaïdi |
Marubin wasannin kwaykwayo | Faouzi Bensaïdi |
'yan wasa | |
Kintato | |
Narrative location (en) | Moroko |
External links | |
Specialized websites
|
A Thousand Months ( French: Mille mois ) fim ne na wasan kwaikwayo na Faransa da Morocco na shekarar 2003 wanda Faouzi Bensaïdi ya bada umarni.[1] An haska shirin a sashin Un Certain Regard a lokacin bikin 2003 Cannes Film Festival.[2]