Abalak | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Yankin Nijar | Yankin Tahoua | ||||
Sassan Nijar | Abalak (sashe) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 74,719 (2012) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Altitude (en) | 145 m | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Abalak gari ne, da ke a yankin Tahoua, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Abalak. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 33 882 ne.