Abalak | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Yankin Nijar | Yankin Tahoua | ||||
Babban birni | Abalak (gari) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 256,301 (2012) | ||||
• Yawan mutane | 3.31 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 77,445 km² |
Abalak sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tahoua, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Abalak. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 112 273[1].