Abba Mordechai Berman A shekarar ta (1919 zuw shekara ta 2005) ya kasance Talmudist kuma rosh yeshiva (dean) na Yeshivas Iyun HaTalmud .
Abba Berman an haife shi ne a kan Tu BiShvat 5679 (1919) a Łódź, Poland, ga Shaul Yosef Berman, rosh yeshiva na Toras Chesed a Lodz [1] kuma dalibi ne na Chofetz Chayim .Lokacin da yake ƙarami, Chofetz Chaim ya gane girman Berman.[2] Iyalin Berman sun kasance zuriyar Shlomo Ephraim Luntschitz .
Bayan Bar Mitzvah, Berman ya koyi a Yeshivas Mir inda ya kasance kusa da mashgiach ruchani, Yerucham Levovitz . Bayan ya iso sauran ɗalibai sun ba Berman ana masu lakabi da "Abba Einstein" dan yana da basirara sosai Sunan ya ya bishi sosai har Chaim Shmuelevitz, ya yarda da wannan kwatancin, ya ce "A bochur (young man ) ya zo da irin wannan sunan mai ban sha'awa... Einstein..." Aryeh Finkel ya nakalto Shmuelevich yana cewa "Suna da Einstein, amma muna da Abba Lodzer!" Berman musamman ya burge Eliezer Yehuda Finkel tare da littafinsa a kan Kodashim.[1][3] Ya kasance abokin karatu na Nachum Partzovitz .
<ref>
tag; name "SY1" defined multiple times with different content
|access-date=
(help)