Abdi Banda | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Tanga (en) , 20 Mayu 1995 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Tanzaniya | ||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Harshen Swahili | ||||||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||||||
Abokiyar zama | Zabibu Kiba (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Swahili | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Abdi Banda (an haife shi a ranar 20 ga watan Mayu 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Tanzaniya wanda ke taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Chippa United a matsayin mai tsaron baya.
An haife shi a Tanga, ya buga wasan ƙwallon ƙafa a kulob ɗin Coastal Union, Simba, Baroka da Highlands Park. [1] [2] [3] A cikin watan Satumba 2021 ya sanya hannu a kungiyar kwallon kafa ta Mtibwa Sugar. [4]
A watan Yuni 2022 ya rattaba hannu a kungiyar kwallon kafa ta Chippa United. [5]
Ya buga wasansa na farko a duniya a Tanzaniya a shekara ta 2014. [1]
Yana da diya mace, wacce a ka haifa a watan Oktoba 2019, tare da matarsa Zabibu Kiba, kanwar Ali Kiba. [6] Tun farko an ruwaito yaron yaro ne.[7]
<ref>
tag; name "NFT" defined multiple times with different content