![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Rabat, 1950 (74/75 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Sana'a | |
IMDb | nm0009855 |
Abdou Achouba (an haife shi a shekarar 1950 a birnin Rabat) ɗan fim ne na kasar Morocco-Italiya, ɗan jarida, mai sukar fim kuma furodusa. [1] [2] [3] [4] [5] Ya jagoranci alƙalancin gajerun fina-finai a bikin fina-finai na Moroccan na ƙasa. [6] [7] [8] [9] A fannin karatunsa, ya karanci kimiyyar Siyasa, sannan daga baya ya karanci ɓangaren Sinima a cibiyar karantar harkar fim ta IDHEC da ke birnin Paris na kasar Faransa.[10][11]