![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa |
Bakau (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gambiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 86 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 72 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 182 cm |
Abdou Jammeh (an haife shi a shekara ta 1986) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar ƙasar Gambia.
A baya Jammeh ya taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Torpedo Moscow a rukunin farko na Rasha.[1] Ya rattaba hannu a Torpedo a farkon 2008, bayan komawarsa tsohuwar kungiyarsa FC Tekstilshchik-Telekom Ivanovo zuwa Rukunin na biyu na Rasha, kuma a baya ya shafe shekaru biyu a Tunisia tare da kulob ɗin ES Zarzis. A cikin watan Satumba 2011, Jammeh ya rattaba hannu a kungiyar kwallon kafa ta Kazma a gasar Premier ta kasar Kuwaiti.[2]
Haka kuma Jammeh memba ne kuma kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Gambia [3] da ya buga wasanni 32.
A'a | Kwanan wata | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako | Gasa |
---|---|---|---|---|---|---|
1. | 11 Oktoba 2015 | Independence Stadium, Bakau, Gambia | </img> Maroko | 1-0 | 1-1 | 2014 cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA |
2. | 20 Janairu 2013 | Stade Général Seyni Kountché, Niamey, Niger | </img> Nijar | 1-0 | 3–1 | Sada zumunci |
3. | 9 Oktoba 2015 | Independence Stadium, Bakau, Gambia | </img> Namibiya | 1-0 | 1-1 | 2018 FIFA cancantar shiga gasar cin kofin duniya |