Abdul'aziz Abubakar Yari | |||||
---|---|---|---|---|---|
13 ga Yuni, 2023 - District: Zamfara West
29 Mayu 2011 - 29 Mayu 2019 ← Mahmud Shinkafi - Bello Matawalle → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Talata-Mafara, 28 ga Janairu, 1968 (56 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Government Teachers' Training College, Chittagong (en) | ||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa | All Nigeria Peoples Party |
Alhaji Abdul'aziz Abubakar Yari, (An haife shi a shekarar,1968) ɗan Nijeriya ne kuma ɗan'siyasa wanda yazama gwamnan Jihar Zamfara, Nijeriya a zaben da aka gudanar a 26 Afrilu 2011, ƙarƙashin jam'iyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) daga bisani ta hade da wasu jam'iyu suka zama All Progressives Congress (APC), zuwa Mayun 2019.