![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 24 ga Janairu, 2003 (21 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Ivory Coast | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Abdul Wahid Binate (an haife shi a ranar 24 ga watan Janairun shekara ta alif dubu biyu da ukku 2003) babban ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ivory Coast wanda ke buga wa Valour FC a Gasar Firimiya ta kasar Kanada .
Binate ya buga wa CF Montreal Academy, yana wasa tare da Kungiyar U23 a shekara ta alif dubu biyu da biyu 2022.[1] A kuma cikin shekarar alif dubu da a shirin da daya 2021, ya sami tallafin karatu na dalibi daga Fondation de l'athlète d'excellence (FAEQ). [2][3]
A watan Fabrairun shekara ta alif dubu biyu da a shirin da biyu 2022, Binate ya sanya hannu kan kwangilar kwararru tare da Pacific FC na Gasar Firimiya ta kasar Kanada. [4] Ya samu rauni a farkon lokacin wasan kuma ya rasa dukkan wasanni da a kayi a shekarar alif dubu biyu da biyu 2022.[5][6] A watan kuma Nuwamba a shekarar alif dubu biyu da a shirin da biyu 2022, ya sake sanya hannu a kulob din a shekarar alif dubu biyu da a shirin da ukku 2023. [7] Ya kuma shafe tsawan lokaci tare da kungiyar Pacific's League1 British Columbia mai suna Nautsa'mawt FC a shekarar alif dubu da a shirin da ukku 2023.[8] Ya fara aikinsa na farko tare da Pacific a ranar 11 ga watan Yuli, a wani maye gurbin bayyanar da HFX Wanderers. [9] Pacific FC ta saki Binate a watan Nuwamba na shekara ta alif dubu biyu da a shirin da ukku 2023, bayan ya buga wasanni uku a kulob din.[10]
A watan Fabrairun kuma a shekarar alif dubu da hudu 2024, Binate ya sanya hannu tare da Valour FC . [11][12] A ranar 23 ga watan Yuni, ya zira kwallaye na farko a wasan da ya yi da Forge FC.[13]