![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Kangar (en) ![]() |
ƙasa | Maleziya |
Sana'a | |
Sana'a |
athlete (en) ![]() |
Mahalarcin
| |
Tsayi | 178 cm |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Abdul Latif Romly PMW (Haihuwa 31 ga watan Mayun Shekarar alif ta 1997) An haife shi a garin Perlis, a kasar Maleshiya, ya kasan ce ɗan wasan marasa karfi, kuma ya karya kasafin rekod na dogon tsalle har sau uku a kasar Maleahiya, a inda ya samu kyauta na uku, aka bashi lamban girma na zinari.
Ya kasan ce ɗan wasan marasa galibi ne na kasar Maleshiya.