Abdul Rashid Al-Hasan (an haife shi a ranar 14 ga watan Afrilu shekara ta 1959) tsohon dan wasan hockey ne a kasar Pakistan . Ya lashe lambar zinare a gasar Olympics ta bazara a shekara 1984. [1]