Abdulkahar Kadri | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | El Hammamet (en) , 24 ga Yuni, 2000 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Aljeriya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||
Tsayi | 1.7 m |
Abdelkahar Kadri ( Larabci: عبد القهار قادري ; an haife shi 24 ga Yunin 2000), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Aljeriya, wanda ke taka leda a Kortrijk a rukunin farko na Belgium A .
A ranar 12 ga Agustan 2021, Kadri ya koma kulob ɗin Belgian Kortrijk daga Paradou AC, ya rattaba hannu kan kwantiragin shekaru hudu.[1]
An kira Kadri zuwa tawagar ƙasar Algeriya a watan Mayun 2022.[2]Ya fara taka leda a wasan sada zumunta da Iran wanda aka tashi 2-1 a Algeria ranar 12 ga Yunin 2022.