![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Yaren Yarbawa |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta |
University of Leeds (en) ![]() |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | Marubuci da marubuci |
Muhimman ayyuka |
Eyo (en) ![]() |
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Yaren Yarbawa |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta |
University of Leeds (en) ![]() |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | Marubuci da marubuci |
Muhimman ayyuka |
Eyo (en) ![]() |
Abidemi Sanusi marubuciya ce ƴar Najeriya.
An haifi Abidemi Sanusi ne a garin Legas na tarayyar Najeriya. Ta yi karatu a Ingila, kuma ta halarci Jami'ar Leeds.[1] [2]
Sanusi tayi aiki a matsayin ma'aikaciyar kare hakkin dan adam, kuma yanzu haka tana kula da gidan yanar gizo na marubuta.
Kemi's Journal (2005) shine aikinta na farko na almara, sannan Zack's Life of Life, Love and everything. Allah Yana da 'Ya'ya Mata ma littafi ne na ibada da aka rubuta game da mata 10 na Tsohon Alkawari. Littattafinta na kwanan nan, Eyo, wanda kamfanin WordAlive Publishers suka buga ya shiga cikin jerin sunayen wadanda za a bai wa kyautar ta Commonwealth Writers ta 2010.