Abiyote Abate | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Addis Ababa, 20 Nuwamba, 1980 (44 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Habasha | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Abiyote Abate (Amharic: Abyote Abate; an haife shi a ranar, 20 ga watan Nuwamba, 1980 a Addis Ababa ) ɗan wasan tseren nesa ne na Habasha wanda ya ƙware a cikin tseren mita 3000 da 5000.[1] Tun a shekarar 2005 bai yi takara a mataki na daya .[2]
Shekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Bayanan kula |
---|---|---|---|---|
2000 | World Cross Country Championships | Vilamoura, Portugal | 11th | Short race |
2nd | Team competition | |||
2001 | World Championships | Edmonton, Canada | 7th | 5000 m |
2002 | World Cross Country Championships | Dublin, Ireland | 15th | Short race |
2nd | Team competition | |||
2003 | World Indoor Championships | Birmingham, United Kingdom | 5th | 3000 m |
World Championships | Paris, France | 11th | 5000 m | |
2004 | World Indoor Championships | Budapest, Hungary | 11th | 3000 m |