Abouelfetoh Abdelrazek | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 12 ga Faburairu, 1987 (37 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Abouelfetoh Abdelrazek ( أبو الفتوح عبد الرازق , an haife shi a ranar 12 ga watan Fabrairu 1987) [1] ɗan wasan ƙwallon hannu namiji ne na ƙasar Masar dan wasan kungiyar Smouha SC da ƙungiyar ƙasa ta Masar.[2] [3]
Ya kasance wani ɓangare na ƙungiyar a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2008. [4] [5]