Absa Diop | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 28 ga Afirilu, 1984 (40 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Absa Diop (an haife ta 28 ga Afrilu 1984) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Senegal wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida . Ta kasance memba ta Kungiyar mata ta kasar Senegal .
Diop ta buga wa Senegal a babban matakin a lokacin gasar zakarun mata ta Afirka ta 2012. [1]