Abu Ammaar Yasir Qadhi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Houston, 30 ga Janairu, 1975 (49 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mazauni | Memphis, Tennessee |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Musulunci ta Madinah Yale University (en) University of Houston (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Malamin akida da university teacher (en) |
Imani | |
Addini | Mabiya Sunnah |
Yasir Qadhi (ana kuma furta Yasir Kazi[1]) musulmi ruwa biyu ɗan Pakistan da Amurika kuma malamin addinin Musulunci ne. Tun a shekara ta, 2001, yake riƙe da matsayin Shugaban sashen harkokin makaranta a jami'ar Al-Maghrib Instituƙasa mi'a ce ta musulunci kuma ta kasa da ƙasa wadda ke a garin Houston a jihar Texas ta kasar Amurika. Yana kuma koyarwa a sashen addinai na jami'ar Rhodes College a birnin Qadhi ya rubuta litattafai masu yawa kuma ya koyar sosoi a fannin addinin musulunci. A shekara ta, 2011 The New York Times Magazine Andea Elliott Ya baiyana Qhadi da shararren mutum a duniyar musuluncin Amurika."[2]
An haifi Qadhi a garin Houston Iyayen sa yan ƙasar Pakistan ne.[2][3] lokacin da Qadhi yana ɗan shekara biyar, sai ahalin sa suka koma birnin Jiddah na ƙasar Saudiyya, inda yayi makarantun addinin musulunci. Cikin shekara biyu ya kammala babbar makaranta.[2] Ya dawo kasar Amurika inda ya samu digirin sa a fannin harhada dalasumai jami'ar University of Houston.[4]
A lokacin da Qadhi yana da shekara 17 ya samu goyon baya na malamin sa Ali al-Tamimi.[5][6] Qadhi yayi karatu a wajen Al-Tamimi, kuma Qadhi yace ko wanne matsayi yahau to wannan malamunne ya dorashi a hanya."[7] An yanke ma Al-Tamimi hukunci a watan Yuli na shekarar 2005 hukuncin daurin rai da rai a kasar Amurika bisa zargin tunzura ta'addanci.[8]
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help)CS1 maint: archived copy as title (link)
|dead-url=
ignored (|url-status=
suggested) (help)
<ref>
tag; no text was provided for refs named hch
|dead-url=
ignored (|url-status=
suggested) (help)
|dead-url=
ignored (|url-status=
suggested) (help)
|dead-url=
ignored (|url-status=
suggested) (help)
|dead-url=
ignored (|url-status=
suggested) (help)