![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa |
Welwyn Garden City (en) ![]() |
ƙasa | Birtaniya |
Karatu | |
Makaranta |
Monk's Walk School (en) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, mai tsara fim, mai haɓaka wasan bidiyo, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim da dan wasan kwaikwayon talabijin |
IMDb | nm5349813 |
An haife shi a Welwyn Garden City, Hertfordshire, Salim ɗa Kasar Burtaniya ne na ƙarni na farko na zuriyar kasar Kenya. Mahaifinsa bababan injiniya ne a bangaran software a Xerox, kuma mahaifiyarsa mai kulawa ce. Ya fara aikinsa na wasan kwaikwayo yana da shekaru 16 lokacin da ya shiga Gidan wasan kwaikwayo na Matasa na Kasa bayan sauraron sa na farko. Daga baya ya sami tallafin karatu don karatu a Kwalejin Kiɗa da Fasaha a kasar London (LAMDA), [1] ya kammala karatu a shekarar ya alif dubu biyu da goma sha hudu 2014 tare da digiri na farko a cikin Ayyuka.
Salim ya fara aikinsa na farko a matsayin Osric a Yarima na Denmark a Gidan wasan kwaikwayo na kasa a shekara ta alif dubu biyu da goma 2010. [2] Wannan ya biyo baya a cikin ta alif dubu biyu da goma sha daya 2011 ta hanyar farawar talabijin a cikin jerin 2 na jerin shari'ar ITV The Jury .
a bangaren aikin sa wacce ake kira da Assassin's Creed Origins, an zabi shi don Kyautar Wasannin Kwalejin Burtaniya kuma an ba shi suna BAFTA Breakthrough Brit . [3][4] A bangaren aikin sa na talabijin, an san shi da rawar da ya taka a cikin jerin sunayen Sky One Jamestown (2018-2019) da kuma jerin HBO Max Raised by Wolves (2020-2022).