Accord (Nijeriya)

Accord
Bayanai
Gajeren suna A
Iri jam'iyyar siyasa
Ƙasa Najeriya
Mulki
Hedkwata Abuja

Accord Jam'iyyar siyasa ce a Najeriya. A zaɓen majalisar dokokin Najeriya na 2015, jam'iyyar ta samu kujera 1 a majalisar wakilai (Dauda Kako Abayomi Are daga mazaɓar Mushin I) [1] haka-zalika bata ko kujera ɗaya daga cikin kujeru 109 na majalisar dattawa.

  1. Hon. DAUDA KAKO ABAYOMI ARE Mushin I, http://www.nassnig.org/mp/profile/580