Adamu Adamu | |||||
---|---|---|---|---|---|
21 ga Augusta, 2019 - 2023
11 Nuwamba, 2015 - 2019 ← Ruqayyah Ahmed Rufa'i | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Azare, 25 Mayu 1956 (68 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Harshen uwa | Hausa | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Columbia University Graduate School of Journalism (en) Jami'ar Ahmadu Bello | ||||
Harsuna |
Turanci Hausa Larabci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da ɗan jarida | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci |
Adamu Adamu marubuci ne,[1] kuma Masani ne ta fannin ilimin kidayan kudi a Najeriya. An haife shi a ranar 25 ga watan Mayu shekarar 1956) a garin Azare, dake Jihar Bauchi a Nijeriya. Sa'annan shine ministan Ilimi na tarayyan Najeriya daga shekara ta dubu biyu da shabiyar zuwa yau (2015 zuwa yau).[2][3][4][5][6]