Adanna Nwaneri | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 31 ga Augusta, 1975 (49 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Ƙabila | Tarihin Mutanen Ibo | ||||||||||||||||||
Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Adanna Nwaneri (an haife ta ranar 31 ga watan Agustan 1975) kuma ’yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Najeriya wadda ta taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya. Ta kasance daga cikin kungiyar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA na 1999. Ta shahara a fannin wasannin buga kwallon kafa.[1]