Addieville | |||||
---|---|---|---|---|---|
village of Illinois (en) | |||||
Bayanai | |||||
Ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Jihar Tarayyar Amurika | Illinois | ||||
County of Illinois (en) | Washington County (en) |
Addvielle kauye ne dake Gundumar Washington, Illinois dake kasar Amurka. Yawan mutanen garin a yanzu ya kai kimanin mutum 252 dangane da kidayar sheekara ta 2010.[1]