Adja Sanou Paye | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Adja Sanou Paye | ||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 26 Satumba 1989 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | left wing (en) |
Adja Sanou Paye (an haife ta a ranar 26 ga watan Satumbar shekara ta 1989) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Senegal a kungiyar Le Pouzin Handball 07 da tawagar kasar Senegal . [1]
Ta yi gasa a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2019 a Japan.[2]