After the Game | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1997 |
Asalin suna | After the Game |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Tarayyar Amurka |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
neo-noir (en) ![]() |
Direction and screenplay | |
Darekta |
Brewster MacWilliams (en) ![]() |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa |
Robert Peters (en) ![]() |
Muhimmin darasi |
gambling (en) ![]() |
External links | |
Specialized websites
|
After the Game (wanda aka saki a wasu ƙasashe a matsayin The Last Hand) fim ne na wasan kwaikwayo / asiri na 1997 wanda Brewster MacWilliams ya jagoranta kuma ya hada da Frank Gorshin, Stanley DeSantis, Sam Anderson, Mike Genovese, Susan Traylor, da Robert Dubac . Robert Peters da Roy Winnick ne suka samar da shi. Brewster MacWilliams ne ya rubuta rubutun.
Fim din yana bincika jigogi na poker, fansa, yaudara, sha'awa da haɗama, kuma yana bincika karma da rayuwa bayan mutuwa.
An fitar da DVD ɗin, mai taken The Last Hand, a cikin shekara ta 2004.
Tsohon mai caca Benny Walsh ya mutu a hatsarin mota mai ban mamaki bayan babbar nasarar poker a rayuwarsa. Ɗansa Clyde ya zo garin Nevada don neman amsoshi. Ya gano cewa kowane ɗayan abokan caca na mahaifinsa yana da isasshen dalili na son ya mutu.