Agwaluma | |
---|---|
Conservation status | |
Near Threatened (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Ericales (en) |
Dangi | Sapotaceae (en) |
Genus | Gambeya (en) |
jinsi | Gambeya albida Aubrév. & Pellegr., 1961
|
Agwaluma wanda aka fi sani da farin tuffa, bishiya ce wadda take ƴaƴan a daji anfi samunta a duk faɗin Afirka. ana kiran wanann bishiyar da turanci da African star Apple haka ana yawan samun wannan bishiyar a Yammacin Afirka. Da yarbanci ana kiranta da Agbalumo da Yaren Igbo kuma udara.
Bishiyar agwaluma tana yin ƴaƴa a shekara sau ɗaya zalla ƴaƴanta sunfi nuna a lokacin hunturu, ƴaƴanta jajjaye ne haka cikin su kuma fari-fari ne. Hausawa sun aro kalmar Agwaluma ne daga yaren Yarbanci wanda su, suke kiran bishiyar da Agbalumo su kuma Hausawa suka kirashi da agwaluma tunda babu shi a ƙasar Hausa.[1]
Ana shan agwaluma yanada zaƙi wani kuma yanada tsami, musamman mata tunba masu ciki ba.