Ahmad Ismail Ali | |||||
---|---|---|---|---|---|
26 Oktoba 1972 - 28 Disamba 1974 ← Mohammed Ahmed Sadek (en) - Muhammad Abd El-Ghani El-Gamasy (en) →
10 ga Maris, 1969 - 11 Satumba 1969 ← Abdul Munim Riad (en) - Mohammed Ahmed Sadek (en) → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Kairo, 14 Oktoba 1917 | ||||
ƙasa | Misra | ||||
Mutuwa | Landan, 25 Disamba 1974 | ||||
Ƴan uwa | |||||
Ƴan uwa |
view
| ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Egyptian Military College (en) | ||||
Harsuna | Larabci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | soja | ||||
Aikin soja | |||||
Fannin soja | Egyptian Army (en) | ||||
Digiri | field marshal (en) | ||||
Ya faɗaci |
Yakin Duniya na II Yaƙin Larabawa-Isra'ila 1948 Suez Crisis (en) Six-Day War (en) War of Attrition (en) Yom Kippur War (en) |
Ahmad Ismail Ali ( Larabci: أحمد إسماعيل علي ) (an haife shi a ranar 14 ga watan Oktoba, shekarar ta alif 1917 - zuwa ranar 26 ga watan Disamba, shekarar ta alif 1974), ya kasance Babban-Kwamandan Askarawan Masar da kuma Ministan Yaki a lokacin Yakin watan Oktoba, na shekara ta alif 1973, kuma an fi saninsa da shirin kai harin a fadin Suez Canal, code-mai suna Operation Badr. Mahaifiyar Ali ta kasance 'yar asalin Albaniya.
A watan Oktoba, shekara alif 1972, Ali ya raka Firayim Minista Aziz Sidqi a ziyarar da ya kai Moscow, kuma, bayan dawowarsa, ya dakile yunkurin juyin mulki ga Shugaba Sadat. A wannan watan, ya maye gurbin Mohammed Ahmed Sadek mai adawa da Soviet a matsayin Ministan Tsaro, kuma aka ba shi cikakken janar. Kwarewarsa a matsayin mai dabaru, da nasarorin da ya samu wajen farfado da kwarin gwiwar sojojin na Masar sun bayyana a Yakin watan Oktoba, na shekara ta alif 1973. Bayan yakin, an mai da shi Fil Marshal a watan Nuwamba, shekara ta alif 1973.
Ali ya mutu a cikin watan Disamba, na shekara ta alif 1974, daga cutar kansa mai saurin gaske a Landan, yana da shekara 57 kawai.