Ahmed Abdulkadir | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Sahab (en) , 23 Mayu 1999 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Jordan | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | attacking midfielder (en) |
Ahmed Mohamed Abdel Kader Radwan ( Larabci: أحمد محمد عبد القادر رضوان ; An haife shi 23 ga watan Mayun 1999), wanda aka fi sani da Ahmed Abdel Kader ( Larabci: أحمد عبد القادر ), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke bugawa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Al Ahly ta Masar wasa a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari .[1]