![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 15 Mayu 2000 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Faransa | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a |
handball player (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Ahmed Mohamed Hesham El-Sayed ( Larabci: احمد محمد هشام السيد; An haife shi ranar 15 ga watan Mayu 2000), wanda aka fi sani da Ahmed Hesham[1] ( أحمد هشام ), Ahmed Mohamed, [2] ko Ahmed Mohamed Hesham, [3] dan wasan kwallon hannu ne na Masar wanda ke buga wasa a kulob ɗin USAM Nîmes Gard da tawagar kasar Masar. Ya yi wasa a Gasar Wasannin kwallon Hannu ta Matasa ta Duniya ta Matasa ta shekarar 2019, inda ya karɓi kyautar mafi kyawun ɗan wasa (MVP), [4] da kuma Gasar Wasannin bazara na shekarar 2020.
<ref>
tag; no text was provided for refs named Tokyo 2020