Aisha Buhari | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023 ← Patience Jonathan - Oluremi Tinubu → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Jihar Adamawa, 17 ga Faburairu, 1971 (53 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Muhammadu Buhari | ||
Ƴan uwa |
view
| ||
Karatu | |||
Makaranta |
Jami'ar Ahmadu Bello Jami'ar Tsaron Nijeriya Jami'ar Ambrose Alli | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | gwagwarmaya, ɗan siyasa, beauty therapist (en) da First Lady (en) | ||
Wurin aiki | Abuja da Jahar Kaduna | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Aisha Muhammadu Buhari, First lady, (an haife ta a ranar goma shabakwai 17 ga watan Febrairun shekara ta alif ɗari tara da saba'in da daya 1971)[1] itace mata ta biyu bayan rasuwar uwar gidan shugaban ƙasa Muhammad buhari, Se ta zama ita ce first lady Kuma uwargidan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Shugaban Nijeriya, wanda Yakama aiki daga ranar ashirin (29) ga watan Mayu a shekara ta ( 2015) bayan ya karɓa ragamar shugabancin kasa daga tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan, a zaɓen shekara ta dubu biyu da goma shabiyar (2015).Takasance cosmetologist ne, mai gyaran siffar kyawun jiki.[2][3][4]
An haifi Aisha a garin Adamawa , acan ta girma, sannan kakanta Muhammadu Ribadu shine ministan tsaron najeriya na farko.