Aisha Mohammed

Aisha Mohammed
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 21 Oktoba 1985 (39 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta University of Virginia (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Virginia Cavaliers women's basketball (en) Fassara2007-2009
 

Aisha Mohammed (an haife ta a 21 ga watan Oktoba, shekarar alif 1985) ƴar wasan kwallon kwando ta Najeriya a ƙungiyar Bursas BSB da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya.[1][2]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Aisha Mohammed". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 12 July 2012.
  2. Afrobasket.com profile[permanent dead link]

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Aisha Mohammed at Olympics at Sports-Reference.com (archived)
  • Aisha Mohammed at FIBA

Ƴan Najeriya