Ajuma Ameh-Otache

Ajuma Ameh-Otache
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 1 Disamba 1984
ƙasa Najeriya
Mutuwa 10 Nuwamba, 2018
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2004-2004
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Ajuma Ameh-Otache (1 Disamba 1984 – 10 Nuwamba 2018) yar wasan kwallon kafa ce. Tana daga cikin mata yan ƙungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa ta Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2004 [1][2] A matakin kulob din ta buga wa kungiyar Pelican Stars, wasa. Tana buga bangaren yar wasan tsakkiya a wasanni kwallan kafar Najeriya.[3]

Ameh-Otache ta mutu a ranar 10 ga Nuwamba 2018 tana da shekara 33, ba a ba da cikakken bayani game da musababbin mutuwarta ba. [4]

  • Najeriya a Gasar Olympics ta bazara ta 2004
  1. "Ajuma Ameh". IOC. Retrieved 27 January 2017.
  2. "Olympic Women's Football Tournaments Athens 2004 – Squad List: Nigeria (NGR)". FIFA. Archived from the original on 7 September 2015. Retrieved 2 October 2015.
  3. "Ajuma Ameh". Sports-Reference. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 1 February 2017.
  4. Ajuma Ameh-Otache: Former Nigeria midfielder dies at 33