![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Calabar, 1 ga Yuni, 1992 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.65 m |
Alaba Jonathan (an haife ta a ranar 1 ga watan Yuni 1992) shahararriyar 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Najeriya wacce ke buga wasa a kulub din Angel Queens. An haifeta a garin Calabar, Najeriya
Alaba Jonathan tafara wasan kwallon kafa tun tana matashiya a Navy Angels. Bayan tayi rashin nasarar samun gurbi a senior Navy Angels, ta koma Pelican Stars a shekarar 2010 inda ta cigaba da zama a amatsayin kwantaragi.
Jonathan yar'wasan ƙungiyar Nigeria's national team ce kuma ta buga wasa ma ƙungiyar.[1] Jonathan ta wakilce Najeriya amatsayin mai tsaron gida ta uku a gasar 2011 FIFA Women's World Cup a kasar Jamus.[2] kafin nan a 2010, ta buga gasar U-20 World Cup for the Nigeria U-20's.[3]