Alhassan Dantata | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bebeji, 1877 |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Hausa |
Mutuwa | jahar Kano, 17 ga Augusta, 1955 |
Ƴan uwa | |
Yara |
view
|
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Hausa Larabci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan kasuwa |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Alhassan DantataAlhassan Dantata (Taimako·bayani), an haife shi ne a garin Bebeji dake jihar Kano a shekara ta alif ɗari takwas da saba'in da bakwai (1877)[1] miladiya, kuma ya mutu a ranar 15 ga watan Augustan shekarata alif ɗari tara da hamsin da biyar (1955). Shahararren dan kasuwa ne a arewacin Najeriya wanda ke sayar da goro da gyada.[2]