Alhassan Yusuf

Alhassan Yusuf
Rayuwa
Haihuwa Kano, 18 ga Yuli, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
IFK Göteborg (en) Fassara25 ga Yuli, 2018-15 ga Yuli, 2021
Royal Antwerp16 ga Yuli, 2021-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.75 m
Kyaututtuka

Alhassan Yusuf (an haife shi 18 ga Yulin shekarata dubu biyu 2000)[1] haifaffen dan jihar Kano ne, kuma ɗan kwallon kafa ne a ƙasar Nijeriya wanda ke bugawa IFK Göteborg a kasar Sweden a matsayin ɗan wasan tsakiya.[2]

  • Sabon shiga "Allsvenskan" na shekarar: 2019
  1. Alhassan Yusuf: Nigeria’s youngster lights up Goteborg - The Nation Newspaper (thenationonlineng.net)
  2. "A-lagskontrakt för Yusuf". IFK Göteborg. 25 July 2018. Retrieved 15 August 2020.