Ali Zain | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Misra, 14 Disamba 1990 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | back (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 93 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 195 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Addini | Musulmi |
Ali Zain Mohamed ( Larabci: علي زين محمد; (an haife shi a ranar 14 ga watan Disamba a shikara ta ,1990) ɗan wasan ƙwallon hannu ne na kulob ɗin CS Dinamo Bucuresti da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Masar.[1]
Ya fara aikinsa a Al Ahly, sannan ya buga wasa a Étoile Sportive du Sahel, Al Jazira, Pays d'Aix Université Club da Sharjah, kafin ya koma Barcelona a watan Yuli 2021,[2] inda ya lashe gasar zakarun Turai na 2021–22 EHF. [3] Bayan kakar wasa ɗaya ya koma Dinamo București.[4]
Ya taka leda a Masar U20 a Gasar Cin Kofin Duniya ta Junior na 2009 da 2011 Junior World Championship.
Ya lashe Gasar Mediterranean ta 2013, da Gasar Cin Kofin Afirka a shekarun 2016, 2020 da 2022 tare da Masar.[5] Ya kuma wakilci Masar a Gasar Wasan Hannu ta Maza ta Duniya a shekarun 2013, 2015, 2019, [6][7] 2021 da 2023, da kuma a gasar Olympics ta bazara ta shekarun 2016 da 2020.
Al Ahly
Etoile du Sahel
Al-Jazira
Sharjah
Barcelona
Masar