Aliyu Abubakar

Aliyu Abubakar
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

20 Mayu 1999 - 20 Mayu 2003
District: Sokoto North
Rayuwa
Haihuwa jihar Sokoto, 12 Satumba 1986 (38 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All People's Party
All Nigeria Peoples Party

Aliyu Mai Sango Abubakar III an zabe shi a matsayin Sanata mai wakiltar mazabar Sakkwato ta Arewa ta jihar Sakkwato ta Najeriya a farkon Jamhuriya ta Huɗu a Nijeriya, yana kan takarar jam'iyyar All People Party (APP). Ya hau mulki a ranar 29 ga watan Mayun shekara ta alif 1999. Bayan kuma ya hau kujerarsa ta majalisar dattijai a watan Yunin shekara ta alif 1999, an kuma naɗa shi kwamitocin da'a, Tsaro & Leken Asiri, ɓangaren shari'a (mataimakin shugaban), Harkokin 'yan sanda da Magunguna da Miyagun kwayoyi.[1][2]

  1. "FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA LEGISLATIVE ELECTION OF 20 FEBRUARY AND 7 MARCH 1999". Psephos. Retrieved 2010-06-26.
  2. "Congressional Committees". Nigeria Congress. Archived from the original on 2009-11-18. Retrieved 2010-06-26.