Alkawarin Mkhuma | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | City of Tshwane Metropolitan Municipality (en) , 24 Mayu 2000 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Promise Lebo Mkhuma (an haife shi a ranar 24 ga watan Mayu shekara ta 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga All Stars kan aro daga Mamelodi Sundowns . [1]