![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Dar es Salaam, 13 ga Maris, 1993 | ||||||||||||||||||||||
Mutuwa | Dar es Salaam, 2022 | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Ally Abdukarim Ibrahim Mtoni (13 Maris 1993 - 11 Fabrairu 2022), wanda kuma aka sani da Ally Sonso, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Tanzaniya wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron gida.[1]
An haifi Mtoni a Asibitin ƙasa na Muhimbili a Dar es Salaam, a ranar 13 ga watan Maris 1993. [2]
Mtoni ya buga wasa a ƙungiyoyin Kagera Sugar FC da Lipuli FC, Young Africans SC da Ruvu Shooting FC a Tanzaniya.
Mtoni ya fara buga wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Tanzania ne a ranar 18 ga watan Nuwamba 2018 a wasan neman gurbin shiga gasar AFCON 2019 da Lesotho.[3]
An zabi Mtoni a cikin tawagar ƙwallon ƙafar Afirka ta shekarar 2019.
Toni ya mutu a Dares Salaam a ranar 11 ga watan Fabrairu 2022, yana da shekaru 28. [4]