Ama Abebrese | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ghana, 3 Mayu 1980 (44 shekaru) |
ƙasa |
Birtaniya Ghana |
Karatu | |
Makaranta |
Ark Burlington Danes Academy (en) William Morris Sixth Form (en) St Mary's University, Twickenham (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mai gabatarwa a talabijin, jarumi, ɗan wasan kwaikwayo da mai tsara fim |
Muhimman ayyuka |
The Burial of Kojo Azali (film) Lotanna Beasts of No Nation The Cursed Ones (fim) Ties That Bind (fim) Double-Cross (2014 fim) Sinking Sands (fim) |
Kyaututtuka | |
IMDb | nm3848310 |
Ama K Abebrese (An haife ta ranar 3 ga watan Mayu shekara ta 1980) ta kasance Yar'British-Ghana, Mai watsa labarai a telebiji da shiri.[1][2] An haife ta a Ghana ta girma a London a United Kingdom.[3] Ta lashe kyauta a Shekara ta 2011 na Best Actress amatsayin babban mai taka rawa a AMAA Awards dan taka rawar ta acikin Sinking Sands. Fina-finan ta sun hada da Azali (film) wanda shine fim na farko daga Ghana da aka taba zaba a Oscars; da kuma 2015 Netflix movie Beasts of No Nation wanda Cary Fukunaga ya shirya, tare da dan'wasa Idris Elba. Ta fito amatsayin Mahaifiya ga dan'wasa Abraham Attah wanda ya fito amatsayin Agu. Abebrese an sanya ta amatsayin manyan yan'wasa 20 daga FilmContacts.com.[4]