Aminu Maigari | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Aminu Maigari wani jami'in kula da wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya rike muƙamin shugaban hukumar ƙwallon ƙafa ta Najeriya na talatin da takwas 38 daga shekarar alif dubu biyu da goma 2010 zuwa shekarar alif dubu biyu da goma Sha hudu 2014 sakamakon korar da aka yi masa bisa dalilai na "almubazzaranci da kuɗi da rashin amfani da shugabanci".[1][2]