Amjad Ali Aazmi | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
1900s - 1948 - Mustafa Raza Khan (en) →
| |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Ghosi (en) , Nuwamba, 1882 | ||||||
ƙasa |
Indiya British Raj (en) Dominion of India (en) | ||||||
Mazauni | Office of the Grand Mufti (en) | ||||||
Mutuwa | Mumbai, 6 Satumba 1948 | ||||||
Makwanci | Ghosi (en) | ||||||
Karatu | |||||||
Harsuna | Larabci | ||||||
Malamai | Ahmed Raza Khan Barelvi | ||||||
Ɗalibai |
view
| ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | Grand Mufti (en) , mai shari'a, marubuci da Malami | ||||||
Muhimman ayyuka | Bahar-e-Shariat (en) | ||||||
Mamba |
Office of the Grand Mufti (en) Al'ummar Musulmin Indiya | ||||||
Imani | |||||||
Addini | Musulunci |
Amjad Ali Aazmi (Urdu) (Nuwamba 1882 - 6 Satumban shekarar 1948), wanda mabiya suka fi sani da Sadr al-Shariah (Urdu,[1][2][3] Shugaban Dokar Musulunci) Badr-e-Tariqat (Shining Moon of the Spiritual Mythology ko Tariqah) ya kasance lauyan Musulunci, marubuci kuma tsohon Babban Mufti na Indiya. An haifi Amjad Ali a shekara ta 1882 (1300 Hijri), a cikin Mohalla Karimuddin Pur, Ghosi, gundumar Mau, Uttar Pradesh, Indiya. Sunan mahaifinsa shine Hakim Jamaluddin Ansari . Mahaifinsa da kakansa malamai ne a fannin tauhidin addini da kuma maganin Unani.
Amjad Ali Aazmi ya mutu a ranar 6 ga Satumba 1948 a Bombay, kuma an binne shi a Ghosi a Uttar Pradesh, Indiya.[4]