Amr Barakat | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kairo, 1 Oktoba 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | wing half (en) |
Amr Barakat (an haife shi a ranar 1 ga watan Oktoban shekarar 1991) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Masar a halin yanzu yana buga wa ƙungiyar El Gouna ta Masar.
Ya Shiga makarantar matasa ta Al Ahly SC yana da shekaru 5 a matsayin dan wasan gefen hagu, ya bar su suna da shekaru 15 zuwa Zamalek SC. {ref}The Story of Amr Barakat</ref>
Da yake wasa da Lierse SK, Amr ya ci kwallaye uku-uku a wasan da suka doke Royal Stade Waremmien FC da ci 8-2 a gasar Kofin Beljium a watan Yulin shekarar 2016. [1]
Ya sanya hannu kan kwantiragi na tsawon shekaru uku don komawa Al Ahly SC [2] An sanya shi cikin kungiyar Al Ahly SC 22-da kuma Ismaily SC, bai ci kwallo ba har yanzu ga Al Ahly SC . [3]
Kulab | Lokaci | League | Kofi | Kofin League | Sauran | Jimla | |||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | ||
Misr Lel Makasa | 2013–2014 | 4 | 0 | 0 | 0 | - | 4 | 0 | |||
2014–2015 | 20 | 3 | 3 | 0 | 23 | 3 | |||||
2015–2016 | 24 | 6 | 1 | 0 | 6 | 3 | - | 31 | 9 | ||
Jimla | 48 | 9 | 4 | 0 | 6 | 3 | - | 58 | 12 | ||
Lierse | 2016– 2017 | 2 | 0 | 1 | 3 | - | 3 | 3 | |||
Jimla | 2 | 0 | 1 | 3 | - | 3 | 3 | ||||
Al Ahly | 2016– 2017 | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 3 | 2 | 4 | 2 |
Jimla | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 3 | 2 | 4 | 2 | |
Al Shabab | 2017–2018 | 8 | 0 | 1 | 0 | - | 9 | 0 | |||
Jimla | 8 | 0 | 1 | 0 | - | 9 | 0 |