![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Riyadh, 22 Nuwamba, 1982 (41 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Larabci |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a |
darakta, marubin wasannin kwaykwayo da executive producer (en) ![]() |
IMDb | nm1782844 |
Amr Salama (Arabic; an haife shi ranar 22 ga watan Nuwamba 1982) shi ne darektan fina-finai na Masar, Mai rubutun ra'ayin yanar gizo, marubucin fim, kuma marubuci.
An haife shi a Riyadh, Saudi Arabia,[1] daga baya ya koma tare da iyalinsa zuwa Masar.[2] Ya fara aikinsa na jagora da farko tare da gajeren fina-ffinai da tallace-tallace, bbayan haka ya koma fina-ffinai masu tsawo.