![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | An-Li Pretorius |
Haihuwa | Pretoria, 16 ga Augusta, 1987 (37 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a |
sport cyclist (en) ![]() |
Samfuri:Infobox biography/sport/cycling | |
Mahalarcin
|
An-Li Kachelhoffer (née Pretorius; an haife ta a ranar goma sha shida 16 ga watan Agustan shekara ta alif dubu daya da dari tara da tamanin da bakwai1987) tsohuwar 'yar Afirka ta Kudu ce mai tuka keke. Ta shiga gasar zakarun duniya ta UCI ta shekarar alif dubu biyu da goma sha hudu 2014.[1] A shekara ta alif dubu biyu da goma sha shida 2016, ta lashe gasar zakarun Afirka ta Kudu.[2] Ta wakilci Afirka ta Kudu a gasar Olympics ta bazara ta shekarar alif dubu biyu da goma sha shida 2016 a tseren mata inda ta kammala ta talatin da tara 39 tare da lokaci na 4:01:29.[3]