Anastase Shyaka | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ruwanda, |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da Malami |
Anastase Shyaka malami ne kuma ɗan siyasa a Rwanda, wanda ya yi aiki a matsayin Ministan Ƙananan Hukumomi, a cikin majalisar ministocin Rwanda, tun daga ranar 18 ga watan Oktoba 2018.[1][2]
Kafin naɗin nasa na yanzu, ya kasance babban jami'in gudanarwa na hukumar gudanarwar ƙasar Rwanda.[1][2][3] Ya kuma yi aiki a baya a matsayin Daraktan, Cibiyar Gudanar da rikice-rikice a Jami'ar Ƙasa ta Ruwanda. Yanzu an naɗa shi a matsayin mai ba shi shawara na wasu gundumomin Larduna biyu na yamma wato gundumar Nyamasheke da Rusizi wanda wasu majiyoyi suka tabbatar da cewa yankinsa ne.