![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Renée Jung |
Haihuwa |
Malakoff (mul) ![]() |
ƙasa | Faransa |
Mutuwa |
Dreux (mul) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
Paris-Sorbonne University - Paris IV (en) ![]() |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a |
literary critic (en) ![]() |
Andrée Clair (an haife ta 5 ga watan Mayun 1916 - 1982[1] ) marubuciya ce wacce aka haifa a Faransa a matsayin Renée Jung, kuma ta shafe kwanakinta a Faransa, amma kuma tana da alaƙa da Nijar. Ta yi karatun Afirka a Cibiyar ƙabilanci a Jami'ar Sorbonne.[2] Ta yi fice wajen nazarin ƙabilun ƙasar Nijar da rubuta littattafan yara da aka tsara a Afirka. Daga 1961 zuwa 1974 ta kasance tana aikin al'adu ga shugaban ƙasar Nijar.[3] Littattafanta sun haɗa da Bemba [An African Adventure].