Andrew Haruna | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bauchi, 4 ga Afirilu, 1957 (67 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Maiduguri University of London (en) |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Hausa |
Sana'a | |
Sana'a | Malami |
Employers | Jami'ar Tarayya, Gashua |
Andrew Haruna (an haife shi a ranar 4 ga watan afirilu ta shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da hamsin da bakwai,1957). Ya kasance farfesa na harsuna da kuma harsunan Najeriya. Ya riƙe muƙamin shugaban jami'ar gwamnatin tarayya dake Gashua Federal University of Gashua.[1]
An haifi Haruna a Bauchi (jiha) a shekarar 1957. Yayi karatun firamari a Bauchi (jiha) da kuma Mkarantar Sakandari a Borno. Sa'annan ya halarci Jami'ar Maiduguri, inda ya samu sakamakon BA (Honors) akan Harsuna. Sai ya zarce jami'ar London, inda yasamu shedan karatun Msc da Phd a shekarun 1985 da 1990.[2]
An zaɓi Andrew Haruna a matsayin wakili a wajen taron shugabanci na Kwame Nkurmah,ya kuma lashe kyautar na zangon 2016-2017. [3]