Angele Tomo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Yaounde, 11 ga Afirilu, 1989 (35 shekaru) |
ƙasa | Kameru |
Sana'a | |
Sana'a | amateur wrestler (en) da judoka (en) |
Tsayi | 164 cm |
Angele Tomo (an Haife ta a ranar 11 ga watan Afrilu 1989) 'yar wasan kokawa ce ta 'yan ƙasar Kamaru. [1] Ta fafata a gasar tseren kilo 69 na mata a gasar Commonwealth ta shekarar 2014 inda ta samu lambar azurfa.[2]